Alaramma Kalarawi Kano MP3 para Android

YAN UWA MAZA DA MATA ...
Baixe Agora

Alaramma Kalarawi Kano MP3 para Android Classificação e resumo

Propaganda

  • Rating:
  • Preço:
  • Free
  • Nome do editor:
  • By uyaapps
  • Sistemas operacionais:
  • Android
  • Requisitos adicionais:
  • Requires Android 4.0 and up
  • Total de downloads:
  • 10

Alaramma Kalarawi Kano MP3 para Android Tag


Alaramma Kalarawi Kano MP3 para Android Descrição

Yan Uwa Maza da mata Alaramma Malam Lawan Kalarawi Malamin Addini Ne Haifffen Garin Kano Wadda Bincky Ya Nuna Yana Daga Cikin Malaman Dasuka Kawo Sunnah Jihar Kano .. Malam Kalarawi Yayi fice ne sakamakon yadda yakeyin waazi da abin dariya hakan yasa babba da yaro keson zuwa yaji waazinsa alokacin dayeke araye .. kalarawi yarasu kusan sama da hekara 20 Dasuka wuce amma haryanzu ana jimamin Rasuwar. Malamin Yayi Rayuwa da Gwagwaraya tara Dasuran Malamai da Kuma Malamai Da Kuma Mana-Sarakuna Na Jihar Kano Kamar Marigayi Alh Ado Bayero Sannan Kuma Dasu Sani Waziri .. Muna Addargua Allah Yasakawa Malam da Alkhari ... Allah Kuma Yasa Aljannah Tazama Makomarsa ... amin em inglês Malam Kalarawi foi um dos seus gentis na história da pregação islâmica não só em Kano, mas em todo o mundo. Ele envia a mensagem de uma maneira simultânea e divertida, ele era um campeão entre seus contemporâneos. Nós oramos que Allah S.W.T perdoe suas deficiências e faça Jannatul Firdaus ser sua morada.


Alaramma Kalarawi Kano MP3 para Android Software Relacionado